1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 16.10.2019

Ramatu Garba Baba
October 16, 2019

A cikin shirin za a ji cewa masana kimiya sun bayar da shawarar a rage farashin kudin maganin yin tazarar haihuwa don ya wadaci mata a kokarin da ake na shawo kan barazanar da duniya ke fuskanta daga dumamar yanayi.

https://p.dw.com/p/3RPP0