1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 16.07.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
July 16, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa yau ranar 16 ga watan Yuli ne ake cika shekaru 50 da Amirka ta harba Kumbon Apollo 11, wanda ya yi nasarar sauka yi a duniyar wata dauke da 'yan sama jannati uku.

https://p.dw.com/p/3MAlh