1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 15.09.2020

Ahmed Salisu
September 15, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da laaran duniya da kuma rahotanni wanda a ciki aka ji cewa tsugune ba ta kare ba a kokarin shawo kan rikicin siyasar kasar Mali, yayin da a share guda aka bada labarin rasuwar tsohon shugaban kasar Moussa Traore.

https://p.dw.com/p/3iW9V