1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin yamma 14.09.2020

Ramatu Garba Baba
September 14, 2020

A shirin za a ji yadda a tarayyar Najeriya kame wasu mutune da ake zargi da tada zaune tsaye da 'yan sanda suka yi a jihar Zamfara ya bar baya da kura, har ya haifar da zanga-zanga, inda wani bangare ke kallon kamen a matsayin wata makarkashiya.

https://p.dw.com/p/3iT3l