1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 12.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 12, 2019

A labaran duniya na cikin shirin za a ji cewa kawancen da ke goyon bayan Shugaba Joseph Kabila a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango ya yi ikirarin lashe zaben 'yan majalisar dokoki.

https://p.dw.com/p/3BSnS