1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 05.11.2019

Gazali Abdou Tasawa
November 5, 2019

Jigon rahotannin shirin ya duba albarkacin ranar 'yancin walwala a kafafan sadarwa na intanet a duniya a wannan Talata, rawar da gwamnatocin kasashe ke takawa wajen tauye 'yancin walwala a shafukan sada zumunta na zamani a kasashen duniya da dama.

https://p.dw.com/p/3SWHY