1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 05.02.2020

March 5, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a jumhoriyar Nijar ana zargin gwamnati da hana kungiyoyin fararen hula sakat a duk lokacin da kungiyoyin suka yi yunkurin yin zanga-zangar adawa da manufofin gwamnati.

https://p.dw.com/p/3Yw0H