1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe 03.10.2018

Fatima Ibrahim Mu'azzam YB
October 15, 2018

Yadda harkokin ilimi suka fara farfadowa a jihar Borno Najeriya, bayan da Boko Haram ta fara lafawa da kai hare-hare da suka tagayyara harkar ilimi.

https://p.dw.com/p/36Yyh

Harkokin ilimi dai sun ga koma baya sosai a jihar da Boko Haram ta samo asali, inda da dama iyayen yara suka janye yaransu daga zuwa makaranta.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani