1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:26.09.2018

Zulaiha Abubakar
September 26, 2018

Za kuji cewar Shugaba Joseph Kabila na Jamhuriyar Dimokradiyyar Kwango ya bayyanawa taron Majalisar Dinkin Duniya aniyar sa ta ganin an gudanar da zaben shugabancin kasar a ranar 23 ga watan Disambar wannan shekara.

https://p.dw.com/p/35VQZ