Shirin Safe:19.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 19.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe:19.08.2019

Za kuji cewar masu zanga-zanga a yankin Papua da ke kasar Indonesiya sun kunnawa tayoyi wuta tare da kone wani bangare a zauren majalisar karamar hukuma biyo bayan tsare wasu dalibai 43 da jami'an tsaro suka yi.

Saurari sauti 29:59