1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:19.04.2019

Zulaiha Abubakar
April 19, 2019

Za kuji cewar gwamnatin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango ta sanar da wannan rana ta Juma'a matsayin ranar alhinin mutane 114, wadanda suka bace sakamakon kifewar jirgin ruwa a tafkin Kivu bayan samun gawarwakin wasu daga cikin fasinjojin jirgin .

https://p.dw.com/p/3H4C4