1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Ramatu Garba Baba
February 23, 2022

Shirin ya kunshi rahotanni da labarai har da fargabar da ake yi na cewa, duniya za ta fuskanci matsanancin yanayi a shekaru masu zuwa a sakamakon matsalolin da dumamar yanayi ke haifarwa.

https://p.dw.com/p/47Rxb