Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shugaban darikar katolika na duniya Paparoma Franscis ya yi kira ga shugabannin duniya su dauki mataki kan sauyin yanayi.
Ministocin harkokin waje na kasashe masu arzikin masana'ntu na shirin ganawa a yau a birnin New Delhi na Indiya a cikin rarrabuwar kawunan kan yakin Ukraine.
Ministocin kudi na kasashe masu karfin masana'antu na G20 sun kammala taronsu na shekara-shekara a birnin Bangalo na kasar Indiya ba tare da cimma matsaya guda ba.
Shugabannin duniya sun fara isowa zauren taron Majalisar Dinkin Duniya mai muhimmanci a kan sauyin yanayi da nufin amincewa da sabbin matakan takaita dumamar yanayi.
Shugabannin kasashe mafiya karfin tattalin arziki a duniya wato G20, na wani taro na musamman a wannan Talata da nufin bullo da dabarun maganta matsalolin Afghansitan.