1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

May 17, 2021

A cikin shirin za aji cewa a jamhuriyar Nijar sabuwar gwamnatin shugaba Bazoum ta dauri aniyar dakile ambaliyar ruwan da ake samu shekara-shekara a babban birnin kasar na Yamai sakamakon tumbatsar kogin issa.

https://p.dw.com/p/3tTuU