1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

January 28, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan wani tsari da 'yan adawar Nijar suka fito da shi domin hana abin da suka kira satar kuru'u a zaben shugaban kasa zagaye na biyu. Muna kuma dauke da rahoto kan martanin da ake mayarwa bayan da Isra'ila ta yi barazanar kai wa Iran hari. Kazalika akwai nazarin masana kan nadin da aka yi wa sabbin shugabannin sojoji a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3oVbT