1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 11, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji fyade da cin zarafin kananan yara na ci gaba da ta’azzara a jihohin arewacin Najeriya. Muna dauke da rahoto a kan alkiblar da siyasar kasar Côte d'Ivoire ta dauka bayan mutuwar firaiministan kasar. Nijar kuma ta yi sabon babban limami a birnin Yamai.

https://p.dw.com/p/3f9Dz