1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 09.05.2017

Yusuf Bala Nayaya
May 9, 2017

A cikin shirin za a ji yadda kotu a Indunusiya ta daure wani gwamna saboda zargin kalaman batancin ga Musulunci. Kana a ji yadda ake nuna kyama ga yara wadanda iyayensu suka rasu da cutar HIV.

https://p.dw.com/p/2cedU