1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 14:03:2018

Ramatu Garba Baba
March 14, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, ma'aikatar tsaron kasar Nijar, ta ce wasu jami'an 'yan sanda uku sun mutu a sanadiyar wani hari da mayakan jihadi suka kai a ofishin su da ke a garin Goube mai tazarar kilomita arba'in daga Yamai babban birnin kasar.

https://p.dw.com/p/2uHXZ