Shirin safe: 29.09.2019 | BATUTUWA | DW | 29.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Shirin safe: 29.09.2019

Al'ummar kasar Austriya sun fara kada kuri'unsu a zaben 'yan majalisar wakilai da ake ganin cewar, jam'iyyar masu ra'ayin mazan jiya a karkashin jagorancin Sebastian Kurz mai shekaru 33 da haihuwa, za ta samu gagarumar nasara

Saurari sauti 30:00