1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 29.08.2018

Zulaiha Abubakar
August 29, 2018

Za ku ji yadda rikici ya kunno kai tsakanin 'yan kasuwa a Ghana da takwarorinsu 'yan Najeriya akan mallakar runfunan kasuwanni lamarin da sanya Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya shawarci Najeriya da ta gaggauta rattaba hannu kan yarjejeniyar nan ta 'yancin kasuwanci tsakanin kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/33vEy