1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 27.11.2018

Zulaiha Abubakar
November 27, 2018

A cikin shirin za a ji cewar Shugaban kasar Ghana Nana Akuffo Addo ya dauki alwashin ginawa mabiya Addinin Kirista wata babar Majami'a a kasar ,batun da a halin yanzu ya janyo cece-kuce tsakanin al'ummar kasar. Za kuma a ji cewar Jamusawa wadanda suka tsaya wa 'yan gudun hijira za su fuskanci tara ta dubban Euro.

https://p.dw.com/p/38zzB