1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 27.07.2019

Abdullahi Tanko Bala
July 27, 2019

A cikin shirin za a ji cewar an sami aukuwar tagwayen girzigar kasa a Philippines, kasashen Amirka da Guatemala kuma sun cimma yarjejeniya mai muhimmaci ta 'yan gudun hijira da 'yan cirani.

https://p.dw.com/p/3MofB