1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin safe 23.07.2020

Ramatu Garba Baba
July 23, 2020

Shirin na dauke da rahotanni da labarai, inda za a ji cewa, a wani yunkuri karshe na ceto kasar Mali daga rikicin siyasa, a wannan Alhamis shugabanin kasashen Afirka biyar za su gana da Shugaba Ibrahim Boubacar Keita da wakilan bangaren adawa.

https://p.dw.com/p/3fix7