1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 21.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 21, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa wani rahoton Kungiyar Oxfam mai yaki da talauci a duniya ya nunar da cewa tattalin arzikin duniya ya ci gaba da kasancewa mallakin wasu mutane kalilan a shekara ta 2018 da ta gabata.

https://p.dw.com/p/3BspN