1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 20.01.2020

Zulaiha Abubakar
January 20, 2020

Bayan kun saurari Labaran muna tafe da rahoton yadda al'ummar kasar Ruwanda mazauna karkara, suka yi korafin yadda gwamnatin kasar ta mayar da hankali wajen samarwa al'umma wayoyin hannu na zamani maimakon samar da ababen more rayuwa.

https://p.dw.com/p/3WSNK