1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Kafofin watsa Labaru

Shirin Safe 20-07-21

Abdourahamane Hassane
July 20, 2021

A Jajibirin bukukuwan sallah Laya wani harin ta'addanci da kungiyar IS ta kai a kan wata kasuwar da ke a gabashin birnin Bagadaza na Iraki ya yi sanadiyar mutuwar mutane 30 yayin da wasu 35 suka jikkata.

https://p.dw.com/p/3wiWK