1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 19.09.2018

Zulaiha Abubakar
September 19, 2018

Za kuji yadda bayan da ta shafe shekaru takwas a gidan kaso, an sallami yar adawar nan ta kasar Ruwanda Victoire Ingabire. Sai dai kuma 'yar adawar ta ci gaba da tambayar Shugaban kasar Paul Kagame da ya sallamo sauran firsinonin siyasar da ke tsare .

https://p.dw.com/p/357qs