1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 12.01.19

Ahmed Salisu
January 12, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya wanda a cikinsa aka ji cewar sojojin Amirka sun fara kwashe kayan yakinsu daga Siriya a wani mataki na fara janyewa daga kasar baki daya.

https://p.dw.com/p/3BQtY