1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 09.04.2019

Gazali Abdou Tasawa
April 9, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar yau take ranar zagayowar shekaru 20 da kisan gillan da sojoji suka yi wa tsohon shugaban kasar Janar Ibrahim Bare Mainasara a lokacin wani juyin mulki.

https://p.dw.com/p/3GUOd