1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe: 07.09.2019

Zulaiha Abubakar
September 7, 2019

Za kuji yadda jama'a da dama suka jikkata sakamakon tashin wani bam a kasar Philiphines da safiyar wannan rana ta Asabar, karo na hudu tsakanin watanni 13 da bama-bamai ke tashi a yankin da mabiya addinin Kirista ke zaune.

https://p.dw.com/p/3PCnC