1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe 03.08.2020

Gazali Abdou Tasawa
August 3, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa yau take ranar zagayowar shekaru 60 da Jamhuriyar Nijar ta samu 'yancin kanta daga Turawan Mulkin mallakar kasar Faransa. Mun jiyo ra'ayin 'yan kasar kan ci-gaba ko akasinsa da aka samu a wadannan shekaru.

https://p.dw.com/p/3gIwa