1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 02.04.2020

Ahmed Salisu
April 2, 2020

Shirin ya kunshi rahotanni daga sassan duniya daban-daban, inda a ciki aka ji cewar ana cigaba da amfani da shafukan sada zumunta na zamani kamar su Facebook da Instagram da Twitter da makamantansu wajen yayata labaran karya game da halin da duniya ke ciki na yaduwar cutar Corona.

https://p.dw.com/p/3aKvO