1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:28.06.2019

Zulaiha Abubakar
June 28, 2019

Za kuji an kammala wani taro a jamhuriyar Nijar kan mahimmancin mutunta dokokin da kasar sanyawa hannu da nufin bai wa bakin haure ko ‘yan cirani da ke biyowa ta kasar kariya daga cin zarafi .

https://p.dw.com/p/3LILQ