1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

DIRA.BZJanuary 10, 2022

A cikin shirin za a ji cewa kasashen yammacin Afirka, sun yanke shawarar kakaba wa Mali karin takunkumai saboda janye shirin zaben watan Fabrairu da sojojin juyin mulki suka yi, matakin da tuni sojojin na Mali suka yi tir da shi.

https://p.dw.com/p/45M1l