1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana

Ramatu Garba Baba
August 20, 2021

Shirin ya kunshi rahotanni da labarai har da halin da ake ciki a Afghanistan inda 'yan Taliban suka fara bi gida-gida suna neman wasu da ke cikin jadawalin sunayen mutanen da suke nema ruwa a Jallo.

https://p.dw.com/p/3zHUr