1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Shirin Rana

February 7, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa cutar Ebola ta barke a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango sannan kawancen Saudiyya a Yemen ya ce ya lalata wani jirgin sama maras matuki da mayakan Houthi suka jefa domin hallaka fararen hula. Akwai shirin Afirka a Mako da Tushen Afirka da Ku Shiga Kulob da Darasin Rayuwa da kuma Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3p1HD