1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

September 27, 2020

A cikin shirin: Koriya ta Kudu da Koriya ta Arewa na tankiya kan kisan wani jami'i, akwai shirin Afirka a Mako da ke tulawar wasu rahotanni da muka kawo muku a cikin mako mai karewa da shirin Tushen Afirka da ya kawo gwagwarmayar da wata mata ta sha wurin kafa tarihi a kudancin Najeriya da shirin Ku Shiga Kulob da Darasin Rayuwa tare da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3j4VS