1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

July 12, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai shirin Afirka a Mako da ke tulawar wasu rahotanni da muka kawo muku a cikin mako mai karewa da shirin mata na Abu Namu da shirin Darasin Rayuwa da ke duba yadda corona ke sauya rayuwar jama'a da shirin Ku shiga Kulob da kuma shirin Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3fByq