1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana

Gazali Abdou Tasawa
June 23, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa babban Hafsan sojojin Habasha da gwamnan yankin Amhara sun mutu bayan da wasu sojoji suka harbesu a yunkurin juyin mulki da ya ci tura. Sai dai Firaminista Abiy Ahmad na fama da kalubale wajen aiwatar da sauye-sauye.

https://p.dw.com/p/3KxCi