1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 05.10.2018

Salissou Boukari
October 5, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta wanke 'yan kungiyoyin fararan hullan nan guda uku da ke tsare tsawon watanni shida inda ta ce basu aikata laifin da aka zarge su da shi ba.

https://p.dw.com/p/363NI