1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na DW Hausa:16.02.2018

Zulaiha Abubakar
February 16, 2018

A cikin shirin na mu za ku ji yadda a Najeriya wasu da ake zaton 'yan ina da kisa ne su ka hallaka mutane 40 a kauyen Birane da ke karamar hukumar Zurmi cikin jihar zamfara.

https://p.dw.com/p/2soaf