1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 30.12.2018

Zulaiha Abubakar
December 30, 2018

A cikin shirin za ku ji cewar yayin da al'umma a Jamhuriyar Dimuradiyyar Kwango ke ci gaba da ka'da kuri'unsu, mazauna yankunan Beni da Butembo dake fama da cutar Ebola na gudanar da zanga-zanga sakamakon dage ranar zabe da hukumar zaben kasar tayi a wadannan yankuna.

https://p.dw.com/p/3Amlq