1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 28-06-22

Abdourahamane Hassane
June 28, 2022

Shugabannin kungiyar kasashe masu arzikin masana'antu G7 sun kammala taronsu a Jamus, inda suka aike da sakon hadin kai bisa la'akari da halin da ake ciki na rikicin mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine.

https://p.dw.com/p/4DNb7