1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 26.08.2018

Zulaiha Abubakar
August 26, 2018

Tsohon jakadan fadar Vatican a kasar Amirka Archbishop Carlo Maria Vigano ya zargi shugabanin fadar Vatican da rufawa Archbishop din birnin Washington Theodore McCarrick asiri kan cin zarafin samari a makarantar horas ta Fastoci tun a shekara ta 2000 cikin wata budaddiyar wasika .

https://p.dw.com/p/33nXi