1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 26-04-22

Abdourahamane Hassane
April 26, 2022

Sakataren tsaron Amirka Lloyd Austin ya yi amfani da taron da Jamus ke daukar bakunci wajen matsa kaimi don ganin Ukraine ta samu nasara a kan Rasha bayan a karfafa karfin sojin fadar mulki ta kyiv.

https://p.dw.com/p/4AT4R