SiyasaShirin rana 24.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala12/24/2018December 24, 2018A cikin shirin ra a ji cewar yawan mutanen da suka rasu a iftala’in igiyar ruwan tsunami a Indonesiya ya haura mutane 373. Shugaban kasar Joko Widodo ya yi kira ga jama'a su yi taka tsantsan a wuraren da suke.https://p.dw.com/p/3Aay4Talla