1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 22.07.2019

Abdullahi Tanko Bala
July 22, 2019

A jamhuriyar Nijar a wannan litinin din ce tawagar farko ta maniyata aikin hajjin bana suka tashi zuwa kasa mai tsarki domin sauke farali. A Najeriya shugabannin al'umma da sarakunan gargajiya a karamar hukumar Igabi a Jihar Kaduna sun yi kiran kai musu daukin gaggawa domin dakile yaduwar cutar kyanda.

https://p.dw.com/p/3MYmz