1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 18.10.2018

Gazali Abdou Tasawa
October 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa matakin da gwamnatin Habasha ta dauka na bai wa mata akalla kaso 50 daga cikin dari a majalisar ministocin kasar ya yi matukar jan hankulan jama'a a ciki dama wajen kasar.

https://p.dw.com/p/36nSn