1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 13.09.19

September 13, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewar shugabannin wasu kasashe na kungiyar ECOWAS ko CEDEAO na kokarin samo hanyoyi na kawar da matsalar ta'addanci da ke addabarsu.

https://p.dw.com/p/3PYfM