1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 12.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 12, 2019

A labaran duniya na cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango dan takarar adawa Martin Fayulu, ya kalubalanci zaben sakamakon zaben shugaban kasa da Felix Tshisekedi ya lashe a gaban kotun tsarin mulki.

https://p.dw.com/p/3BSnW